1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28.01.2019

Yusuf Bala Nayaya
January 28, 2019

A cikin shirin za a ji a Kamaru kalubale da masu magana da harshen Ingilishi da ke zaune a yankin Faransanci ke fuskanta wajen ba da mafaka ga 'yan uwansu. Amirka na zura idanu kan huldar Iran da kasashen Turai.

https://p.dw.com/p/3CIT9