Shirin safe: 25.09.2016 | Duka rahotanni | DW | 25.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin safe: 25.09.2016

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni

A cikin shirin za a ji cewa 'yan sanda a Jamus sun cafke wani mutum mai shekaru 22 da haihuwa wanda ake kyautata zaton cewar dan kungiyar IS ne. Akwai kuma karin labaran duniya da ma shirin sharhunan bayan labarai.

Sauti da bidiyo akan labarin