Shirin safe 17.08.2018 | Duka rahotanni | DW | 17.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin safe 17.08.2018

A shirin za a ji shugaban kasar Turkiyya zai kai ziyara Rasha a kokari na shawo kan rikicin yankin Idlib da dakarun Siriya ke barin wuta. Amirka za ta sauya kwamandan sojojinta a Koriya ta Kudu.

Saurari sauti 30:00