1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 15.12.2020

December 15, 2020

Cikin shirin akwai martanin da 'yan Nijar suka yi game da mulkin shugaban ƙasa ma ci Mouhamadou Issoufou na shekaru 10 a yanzu. A Najeriya an yi martani kan makomar ilimi a arewacin kasar bayan sace daruruwan daliba a jihar Katsina. A Chadi an kashe wasu mutane a yankin Batha.

https://p.dw.com/p/3mjM1