1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 09.08.2018

Yusuf Bala Nayaya
August 9, 2018

A shirin za a ji yadda a Najeriya matasa ke kokawa da yadda tsoffin hannu ke dagula siyasar kasar. Zambiya na kokarin tiso keyar jagoran adawa a Zimbabuwe zuwa kasarsa bayan hana shi mafaka.

https://p.dw.com/p/32rz2