1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 04.01.2019

January 4, 2019

Cikin shirin za a ji yadda a Nijar kiki-kaka a tsakanin hukumomin kasar da kamfanin wayar sadarwa Orange, bayan da gwamnati ta bi kamfanin dumbin kudaden haraji da ta ce ala tilas sai kamfanin ya biya su duk a lokaci guda.

https://p.dw.com/p/3B1Ms