1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

January 6, 2023

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, ana mayar da martani kan matakin hukumar sa ido kan hada-hadar kudi ta kasar na haramta fitar da tsabar kudi daga banki a dukkannin matakan gwamnatin kasar. A Kamaru, al'umma na fara kokawa kan rashin cika alkawaran da gwamnatin shugaba Paul Biya ta dauka.

https://p.dw.com/p/4LpXD