1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

Zainab Mohammed Abubakar
December 23, 2022

Kamfanin mai na Shell zai biya diyyar euro miliyan 15 ga wasu al'umomi a yankin Niger Delta na Najeriya da kamfanin ya gurbata musu muhalli a sakamakon fashewar bututu da ya haifar da tsiyayar mai.

https://p.dw.com/p/4LNGT