1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

November 27, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa sabon nau'in corona na Omicron ya bulla a Jamus bayan da ya fara fitowa a Afirka ta Kudu. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardunku da Ku Shiga Kulob da Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/43ZSG