1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

June 29, 2020

Bayan labaran duniya shirin ya kunshi rahoto a kan tsayawa takarar Tsohon Shugaban Mulkin Soja na Nijar Janar Salou Djibo a matsayin shugaban kasar da rahoto a kan yunkurin Jamus na taimakon Afirka a sabon shugabancin kungiyar Turai ta EU da take shirin karba.

https://p.dw.com/p/3eW4c