1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

June 15, 2020

A cikin shirin akwai rahoto a kan takaita zirga-zirgar babura a jihar Sokkoton Najeriya don inganta tsaro da rahoto a kan 'yan fafutuka na Jamhuriyar Nijar da rahoto a kan tallafin yaki da corona da Najeriya ke nema. Akwai labaran duniya da shirin Noma da Raya Kasa gami da Labarin Wasanni.

https://p.dw.com/p/3doUr