1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sokoto

Sokoto ya kasance cibiyar harkokin mulki na masarautun arewacin Najeriya, kuma mazaunin fadar sarkin Musulmai.

Ana yi wa birnin Sokoto kirarin birnin Shehu saboda Shehu Usman Dan Fodiyo wanda ya jaddada addinin Musulunci a yankin arewacin Najeriya. Kana birnin ke zama fadar gwamnatin Jihar Sokoto daya daga cikin jihohin Najeriya.

Nuna karin rahotanni