Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Za a ji jam'iyyar PDP ya kauracewa zaman kotun koli a Najeriya yayin bayyana hujjojin yin watsi da daukaka kara kan zaben shugaban kasa.
Dan takarar shugaban kasa a Najeriya na babbar jamm'iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar, wanda ya zo na biyu a zaben shugaban kasa ya kalubalanci nasarar da jam'iyya mai mulki ta yi.
Peter Obi ya garzaya kotu inda kalubalanci sahihancin sakamakon zaben shugaban kasa na Najeriya wanda jam'iyya mai mulki ta APC ta samu galaba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya kuma tsohon gwamnan Jihar Lagos Bola Ahmed Tinubu yana kan gaba da yawan kuri'iu a sakamakon jihohji 12 daga cikin 36 da INEC ta baiyana
A yayin da magoya bayan jam'iyyar APC ta masu tsintsiya ke ci gaba da biki na owamben samun mulki, 'yan lemar Najeriyar sun koma titi da nufin daukar hankali kan magudin da suke fadin an tafka a zaben shugaban kasar.