Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 30.01.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

A cikin shirin za a ji yadda 'yan kasuwa a Kano ke kewa da yadda canjin takardun kudi ke ci gaba da kassara kasuwancinsu duk da karin wa'adi na kwanaki goma dan bakin kasar ya yi, sannan a Nijar 'yan bindigan da suka kai hari a wani gari da ke cikin gundumar Madarounfa a yankin Maradi tare da kashe mutun biyu da yin awan gaba dabbobi sun ji ba dadi.