SiyasaShirin Rana 19.07.2018 To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa07/19/2018July 19, 2018Cikin shirin a Najeriya kimanin mutane bakwai ne ake fargabar Boko Haram suka kashe yayin wasu da dama kuma suka jikkata a wani hari da suka kai kan matafiya a kan hanyar Gamboru Ngala zuwa garin Dikwa a jihar Bornohttps://p.dw.com/p/31lYyTalla