1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 10.01.2021

Mohammad Nasiru Awal
January 10, 2021

A cikin shirin za ku cewa an gano na'urar nadar bayanan jirgin saman Indonesiya da ya fada Tekun Java. A Jamus an tsaurara matakan tsaro a gaban majalisar dokoki biyo baya abin da ya faru a Washington. Muna dauke da Afirka a Mako, Radiyo Kulob, Tushen Afirka da Darasin Rayuwa.

https://p.dw.com/p/3nknT