1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 09.10.2019

Ramatu Garba Baba
October 9, 2019

Wani dan bindiga ya bude wuta kan wani taron Yahudawa da ke tsakiyar Ibada a birnin Halle da ke kasar Jamus, mutum biyu sun mutu wasu da dama sun ji rauni.

https://p.dw.com/p/3Qzu3