Shirin Labarin Wasanni | Zamantakewa | DW | 26.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shirin Labarin Wasanni

Kungiyoyin kwallon kafa na Herthe Berlin da Frankfurt da Mainz ba su ji da dadi a wasannin Bundesliga ba. Haka abin yake ga Fulham da Aston Villa na gasar premier lig da kuma Barcelona da Valencia na Spain.

Saurari sauti 09:56

Kungiyoyin kwallon kafa na Herthe Berlin da Frankfurt da Mainz har ma da Shalke 04 ba su ji da dadi ba a wasannin Bundesligar kasar jamus da aka buga a karshen mako. Haka abin yake ga Fulham da Aston Villa da suka fafata a gasar premier liegue ta kasar Ingila. Su ma dai Bercelona da Valancia ma ba su ji da di ba a gasar La liga ta kasar Spain. An koma wasannin Lig-lig a Jamhuriyar Nijar.