Sharhi: A game da zaben Brandenburg na Jamus | Media Center | DW | 02.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Sharhi: A game da zaben Brandenburg na Jamus

Ranar daya ga watan Satumba ba wai ranace ta tarihi kadai ba, rana ce da jam'iyyar masu tsantsar ra'ayin kishin kasa da kyamar baki ta AfD a Jamus ta samu sakamakon zabe da ya kara mata karfi a yankin Gabashin Jamus.