Saurari shirin DW na rana na 29-08-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa08/29/2016August 29, 2016A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Najeriya ta ce a shirye take domin tattaunawa dama musanyar kwamndoji na Kungiyar Boko Haram da nufin karbar 'yan mata 'yan makarantar Chibok.https://p.dw.com/p/1JrlNTalla