1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Samame kan masu alaka da ta'addanci

AhmedNovember 15, 2016

A kasar Jamus jami'an tsaro sun gudanar da bincike a wasu jihohin kasar da dama bisa nufin bankado wadanda ke da hannu wajen tallafa wa 'yan kungiyar nan ta IS da ke rajin girka daular Isama,

https://p.dw.com/p/2SjZg