1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Rashin tabbas a kan farashin man fetir a Najeriya

Uwais Abubakar Idris MA
March 12, 2021

A Najeriya an shiga rudani a kan sabon farashin mai da hukumar daidaita farashin mai ta fitar amma kamfanin mai na kasa NNPC ya musanta, abin da ya sa kasuwar bayan fage tashi.

https://p.dw.com/p/3qYoW