1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

NNPC

NNPC kamfanin kula da albarkatun man fetur na Najeriya wanda yake kula da duk harkokin da suka shafi man fetur na kasar.

Kamfanin yana kuma kula da harkokin kamfanonin man fetur na kasashen ketere da tabbatar da cewa suna bin dokoki gami da aikin samar da rarraba man fetur a Najeriya bisa dokokin kasar.

Nuna karin rahotanni