Rasha da Ukraine sun daidaita a kan cinikin iskar gas | Labarai | DW | 04.01.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Rasha da Ukraine sun daidaita a kan cinikin iskar gas

Russia/Ukraine

Rasha da Ukraine sun sami daidaito akan takaddamar da ta barke tsakaninsu akan cinikin iskar gas da Rashantake sayarwa Ukraine .

A yanzu dai Ukraine din ta amince ta rinka sayen gas din akan wani sabon farashi da ya dara na da,amma bai kai wanda Rashan a da ta kafe akansa ba.