Nijar: Shirye-shiryen babban zabe | Duka rahotanni | DW | 24.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Nijar: Shirye-shiryen babban zabe

Al'ummar Jamhuriyar Nijar za su kada kuri'a a ranar 27 ga watan Disamba, 2020, inda za su zabi shugaban kasa da 'yan majalisun dokoki. Zaben da ke zuwa cikin tarin kalubale na rashin tsaro da kuma annobar COVID-19.