1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Rikicin gwamnati da kungiyoyi

Ahmed Salisu
April 26, 2018

A 'yan makonnin da suka gabata an yi ta samu takun saka tsakanin kungioyin dalibai da na farar hula da kuma mahukuntan Jamhuriyar Nijar, lamarin da ya kai ga tsare wasu 'yan kungiyoyin fararen hula a gidan maza.

https://p.dw.com/p/2wkfg
Karte Niger DEU FRA ENG