Nijar: Kokarin kawar da mataslar bakin haure | Duka rahotanni | DW | 19.10.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Nijar: Kokarin kawar da mataslar bakin haure

Tawagar ‘yan majalisar dokokin kasashen ECOWAS ko CEDEAO ta kammala wata ziyarar aiki a kasar tare da tattaunawa da hukumomi dangane da batun 'yan gudun hijira da bakin haure da ma hanyoyin bi wajen dakile matsalar.

Saurari sauti 03:18