1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matakin magance matsalolin tsaron Najeriya

Suleiman Babayo AH
January 6, 2022

Babban mai bincike na gwamnatin Najderiya, ya ce kusan makamai dubu 180 sun salwanta a hannun jami'an yan sandan kasar a shekarar 2019.

https://p.dw.com/p/45DSp
Nigeria Polizeikräfte in Lagos
Hoto: Olukayode Jaiyeola/NurPhoto/picture alliance

Bayan fitowar wani rahoton binciken bacewar makamai a hannun 'yan sandan Najeriya, ofishin babban mai binciken kudi na kasar ya bukaci daukar matakin sharia kan 'yan sandan da aka samu da hannu a wannan bincike.