Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Human Rights Watch ta ce gaskiya ta yi halinta kan zargin mutanen da jami'an tsaron Najeriya suka kashe a lokacin zanga-zangar EndSars, biyo bayan rahoton kwamitin da gwamnati ta kafa da ya nuna cewa lallai an yi kisan.
A takarda dai miliyoyin 'yan kasar na shirin fara dandana zafi na zare tallafin man fetur a cikin tsakiyar shekarar bana. Inda gwamnatin Najeriya ta ce za ta fara shirin zare tallafin man fetur tun daga watan Aprilu.
Kwamitin da gwamnatin jahar Legas ta kafa don gudanar da bincike kan rikicin ENDSARS yayi bayani kan yawan kudaden da aka bayar a matsayin diyya ga wadanda suka tafka asarar rayuka da dukiya.
Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan kasar da su fara bai wa jama'a sabbin takardun kudi na akalla naira dubu ashirin a kowacce rana.