Najeriya: Cikar shekaru 59 da samun ′yancin kai | Duka rahotanni | DW | 01.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Najeriya: Cikar shekaru 59 da samun 'yancin kai

A Najeriya albarkacin ranar cikar shekaru 59 da samun 'yancin kai Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a bikin raya ranar tare da yin alkawarin aiwatar da wasu muhimman ayyukan inganta rayuwar al'umma.

Saurari sauti 03:57