Muhawara kan sharuddan kai El-Zakzaky neman magani
A Najeriya bayan da hukumar tsaro ta farin kaya ta ba da izinin tafiya da Sheik El-Zakzaky neman magani Indiya yanzu haka muhawara ta kaure a game da sharudda da kuma ka'idojin aiwatar da wannan shiri.