1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 12.07.17

Lateefa Mustapha Ja'afar
July 12, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa, jami'an tsaron gabar tekun Libiya sun yi nasarar cafke wani kwale-kwale makare da bakin haure da ke shirin shiga Turai ba bisa ka'ida ba. Akwai sauran Labarai da kuma shirye-shiryenmu.

https://p.dw.com/p/3fCbY