Matsalar kwari a yammacin Afirka | Zamantakewa | DW | 20.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Matsalar kwari a yammacin Afirka

Kasashen yammacin Afirka na neman hanyoyin shawo kan matsalar kwari da ke lalata amfanin gona.

Kasashen yammacin Afirka sun zabura wajen neman hanyoyin dakile matsalar kwari da ke lalata amfanin gona yayin da damina ke kara albarka.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin