Matashin Gambiya mai kwadayin tafiya Turai | Hangen Dala ba shiga birnin ba! | DW | 04.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hangen Dala

Matashin Gambiya mai kwadayin tafiya Turai

Musa ya yi yunkurin kai wa kasashen Turai amma ya gaza. Bayan shekaru takwas babu aiki, a karshe ya samu aiki a kasarsa ta Gambiya. Amma har yanzu yana son tafiya.

A dubi bidiyo 01:56