Gambiya tana cikin kasashen yammacin Afirka da Birtaniya ta yi wa mulkin mallaka kafin samun 'yanci a shekarar 1965.
Kasar ta fuksanci juyin mulki na sojoji da mulkin kama karya, kuma kasar Senegal ce kawai ta yi makwabtaka da kasar tsakanin sauran kasashe.