Manyan 'yan takara a zaben Jamus | Duka rahotanni | DW | 04.09.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Jigo

Manyan 'yan takara a zaben Jamus

Zaben majalisar dokoki ta Bundestag na karatowa, su kuma manyan 'yan takarar jam'iyyu suna kokarin nuna kyakkkyawan halayensu. Sai dai bayan halayensu da aka sani a hukumance, akwai kuma na boye.