WasanniAfirkaOlympics: Lambobin yabon kasashen AfirkaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoWasanniAfirkaKhaya Ally ZUD/LMJ08/14/2024August 14, 2024An kammala wasannin Olympics ba tare da Najeriya ta samu lambar yabo ko guda daya ba, duk da makudan kudin da kasar ta kashe wajen tura 'yan wasanta. Ga faifen bidiyonmu, kan lambobin yabon da kasashen Afirka suka samu a gasar.https://p.dw.com/p/4jQcPTalla