1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
WasanniAfirka

Najeriya: Wasannin NUGA a jihar Plateau

Abdullahi Maidawa Kurgwi SSA/LMJ
November 27, 2025

An kammala wssanin guje -guje da tsalle-tsalle a tsakanin daliban jami'o'in Najeriya karo na 27, wanda jami'ar Jos da ke jihar Plateau ta karbi bakunncinsa. Dalibai maza da mata daga jami'oin Najeriyar dabam-dabam.

https://p.dw.com/p/53xgA