1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bambancin talaka da mai kudi a Lagos

September 14, 2022

Duk da cewa tattalin arziki na bunkasa a Lagos, bambancin da ke tsakanin talaka da mai kudi na karuwa. Makoko na zaman unguwar talakawa mafi girma a duniya, tafiyar mintuna 15 ce daga unguwar masu galiou da kuma ke zaman tsakiyar wajen hada-hadar kasuwanci a Najeriyar inda fitattun mutane da masu kudi ke zama. Masana tattalin arziki na fargabar rashin daidaiton, ka iya janyo rashin tsaro.

https://p.dw.com/p/4GqRl