1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Labarin Wasanni

Gazali Abdou Tasawa
June 8, 2020

A wanne matsayi kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich a tebirin Bundesligar kasar Jamus? Za mu leka Najeriya domin jin matsayin kwantiragin mai horas da babbar kungiyar kwallon kafar kasar wato Super Eagles.

https://p.dw.com/p/3dS1Z