Kungiyoyin farar hula sun soki gwamnatin Nijar | Siyasa | DW | 26.05.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kungiyoyin farar hula sun soki gwamnatin Nijar

Wakilan kungiyoyin farar hula 38 suka fitar da sanarwar da ta zargi gwamnatin da mulkin danniya bayan da ta ki sako 'yanuwansu da ta kame, da ma nuna halin ko in kula wajen kyautata rayuwar talakawa.

Saurari sauti 02:58