1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari zai kai ga cika buri a sabon wa'adi?

February 15, 2019

A ranar Asabar ‘yan Najeriya za su kada kuri’a a zaben shugaban kasa da na majalisun kasar biyu, zaben kuma da Shugaba Muhammadu Buhari ke fatan mikewa zuwa wa'adi na biyu na wasu shekarun hudu.

https://p.dw.com/p/3DT0O