1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Atiku Abubakar

Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban kasa na Najeriya daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2007 karkashin shugaba Olusegun Obasanjo.