Katar ta yi tir da takunkumin Larabawa | Duka rahotanni | DW | 13.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Katar ta yi tir da takunkumin Larabawa

Kasar Katar ta yi Alawadai da mayar da ita saniyar ware a yankin Gulf da wasu kasashen yankin suka yi, abin da ta ce ba a yi mata adalci ba. Tuni ma dai mahukuntan Iran suka tura agaji da bada filin jiragen samansu don saukar jiragen Katar a hanyarsu ta zuwa Turai.

A dubi bidiyo 02:10