Kasashen Afirka sun hada kai dan yaki da cutar Ebola
August 14, 2014Talla
Kasashen duniya sun daura damarar yaki da yaduwar cutar Ebola da kawo yanzu ta hallaka daruruwan mutane a wasu kasashen yankin yammacin Afirka. Su kuma a nasu bangare hukumomin da abin ya shafa na ci gaba da neman hanyoyin magance bazuwar cutar.