1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Ebola

Ebola cuta ce da ta samo asalinta daga jikin dabbobi a wasu kasashe da ke yammacin Afirka. Cutar na da saurin hallaka mutane.

A cikin shekarar 1976 ne aka gano cutar Ebola kuma ya zuwa yanzu ba ta da magani. Alamun cutar kan fara ne da zazzabi mai zafi da gudawa da kuma zub da jini. A kan dauki cutar ne ta hanyar taba yawu ko gumi na mai cutar. Likitoci sun ce ana iya kamuwa da ita ta hanyar saduwa da mai dauke da ita.

Nuna karin rahotanni