Kasashen Afirka na bore wa ICC | BATUTUWA | DW | 27.10.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Kasashen Afirka na bore wa ICC

Kasashen Afirka uku sun janye daga kotun duniya mai hukuntan manyan laifukan yaki.

Internationaler Strafgerichtshof mit Logo

Kasashe uku na Afirka sun sun dauki matakin fita daga kotun duniya mai hukunta manyan laifukan yaki bisa zargin kotun ta fi mayar da hankali kan nahiyar. Kasashen su ne Burundi, da Afirka ta Kudu, da kuma Gambiya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin