1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karancin yara da ke zuwa makarantu a Najeriya

Al-Amin (HON) Internet/M M TJune 16, 2014

Hukumomin kula da hakkin yara na duniya sun koka bisa karancin 'yan Najeriya da ke halartan makarantu, musamman yara kanana inda aka danganta matsalar da rashin tsaro

https://p.dw.com/p/1CJTP