Jamus za ta ci gaba da horas da sojin Mali | BATUTUWA | DW | 21.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Jamus za ta ci gaba da horas da sojin Mali

Gwamnatin Jamus ta kara adadin sojojinta zuwa 600 a Mali tare da tsawaita aikinsu a kasar. Wannan ya zo a lokacin da cibiyar SIPRI da ke nazari kan tsaro ta ce sauyin yanayi na shafar ayyukan kiyaye zaman lafiya a Mali.

Saurari sauti 02:45