Salon rayuwaHira da Dr. Joseph Mcintyre, Baturen da ke iya rera wakokin HausaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaZaharaddeen Umar08/27/2024August 27, 2024Albarkacin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 2024, mun tattauna da Dr. Joseph Mcintyre, Baturen Ingila da ake wa lakabi da Malam Gambo kan yadda ya koyi harshen Hausa har ya samu kwarewar da ya yi shekaru 33 yana koyar da harshen a Jamus.https://p.dw.com/p/4jwZbTalla